Wayafi Kudi A Nigeria?

Kana son sanin wanda yafi kuɗi a Afrika?

Alhaji Aliko Dangote har yanzu dai shine wanda ya fi kowa kudi a Afrika. Kuma shi ne wanda ya fi kowa kudi a kasar sa Nigeria, da tazara mai yawan gaske.  Shine shugaban babban kamfanin kera siminti a Afirka wanda babu kamar sa, wanda aka fi sani da ‘Dangote Cement’.  Alhaji Aliko Dangote shi ya mallaki kashi 85% na kamfanin mai suna Dangote.  Kamfanin Dangote ya fara ne a matsayin karamin kasuwanci, sa’annan ya gina ta kamin ya zama yadda yake a yau.

Ana iya samun kamfanonin Alhaji Alinko Dangote a ƙasashe daban daban a yankin Afrika, kasashe da suka haɗa da; Ghana, Jamhuriyar Benin, Togo da kasar Kamaru, inda a kasar Kamaru kamfanin Dangote shi ne babban kamfani da babu kamar sa a duk fadin kasar Kamaru, kamfanin nasa yana nan ne a yankin tsakiyar birnin Douala Cameroun, a hanyar zuwa Bonabéri, kuma Douala shine cibiyar Kasuwancin kasar Kamaru,  

Jerin Sunayen Mutanen Da Suka Fi Dukiya A Nigeria:

1. Aliko Dangote $13.7 billion 

2. Mike Adenuga $6.5 billion 

3. Alafaa Kariboye-Igbo $6.1 billion 

4. Abdulsamad Rabiu $5.9 billion 

5. Arthur Eze $5.8 billion 

6. Cletus Ibeto $3.8 billion 

7. Orji Uzor Kalu $3.2 billion 

8. Emeka Offor $2.9 billion 

9. Benedict Peters $2.7 billion 

10. Andy Uba $2.1 billion 

11. ABC Orjiako $1.2 billion 

12. Leo Stan Ekeh $1.2 billion 

13. Femi Otedola $1.1 billion 

14. Danjuma Theophilus $1.1 billion 

15. Jimoh Ibrahim $1.1 billion 

16. Pascal Gabriel Dozie $1 billion 

17. Folorunsho Alakija $1 billion 

18. Igho Sanomi $1 billion 

19. Jim Ovia $980 million 

20. Tony Elumelu $700 million

 

MUTANEN DA SUKA FI DUKIYA A AFRIKA 

Wanda Ya Fi Kudi tsakanin Naziru Da Rara 

 

Leave a Reply

Back to top button

Discover more from Arewa Voice

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading