Jerin Jihohin Kasar Nijar
Karanta cikakken Jerin Jihohin Kasar Nijar
Jihohi nawa ne a kasar Niger?
Kasar jamhuriyar Nijar, kasa ce da ke yammacin nahiyar Afirka, inda kasar ta haɗa iyaka da kasashe da suka haɗa da Nigeria, kasar Chadi, kasar Mali da kasar Burkina faso. Karanta cikakken jerin sunayen jihohin jamhuriyar Nijar a kasa
Sunayen Jerin Jihohin Kasar Niger
Jihohin Kasar jamhuriyar Nijar guda shida, tare da babbar birnin kasar wato Birnin Niemey, sauran Jihohin Kasar sun haɗa da:
- Agadez
- Diffa
- Dosso
- Maradi
- Tahoua
- Zinder