Mutum 15 Da Suka Fi Kuɗi A Africa

Mutum 15 Da Suka Fi Kuɗi A Africa?

Alhaji Alinko Dangote, ya sake maye gurbin sa, inda ya ci gaba da zama na daya a matsayin wanda yafi kowa kudi a Afrika, Sa’annan abokin takarar sa anan gida Nijeriya wato Femi Otedola ya samu dama na shiga cikin masu arziki 20 na yankin Afirka. Alhaji Alinko Dangote, ya ci gaba da rike mukaminsa na attajirin da ya fi kowa kudi a yankin Afirka, inda yanzu haka ya mallaki sama dalar Amurka biliyan 13.9 a cikin shekarar 2024 na jerin Forbes.

Jerin Mutum 15 Da Suka Fi Kuɗi A Africa:

1. Aliko Dangote – $13.9 billion

2. Johann Rupert – $10.2 billion

3. Nicky Oppenheimer – $9.4 billion

4. Nassef Sawiris – $8.7 billion

5. Mike Adenuga – $6.9 billion

6. Abdulsamad Rabiu – $5.9 billion

7. Naguib Sawiris -$3.8 billion

8. Mohammed Mansour – $3.2 billion

9. Roos Bekker – $2.7 billion

10. Patrice Motsepe – $2.7 billion

11. Issad Rebrab – $2.6 billion

12. Mohammed Dewji – $1.8 billion

13. Strive Masiyiwa – $1.8 billion

14. Aziz Akhannouch – $1.8 billion

15. Othman Benj

elloun – $1.4 billion

 

YAN SIYASA DA SUKA FI DUKIYA A NIGERIA 

Leave a Reply

Back to top button

Discover more from Arewa Voice

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading