Game Da Mu (About Us)

Barkan ku da zuwa website ɗin mu ta Arewa Voice 

 

Gidan yanar gizo ta Arewa Voice Dandali ne na Blog. Anan za mu samar muku da abubuwa masu ban sha’awa da na ilmantar wa, da suka shafi yankin arewacin Nigeriya da ma Nigeria ga baki daya, wanda muke da tabbacin zaku so shi sosai.

Arewa Voice ta sadaukar da kai ne don samar muku da mafi kyawun labarai, tare da mai da hankali kan kasa Nijeriya musamman ma yankin arewaci. Muna aiki tukuru domin mu mayar da gidan yanar gizo (Blog) Arewa Voice zuwa babban gidan yanar gizo a Nigeria tare da goyon bayan ku. Muna fatan kun ji daɗin Blog ɗinmu kamar yadda muke jin daɗin kawo muku labarai masu ilmantarwa.

                  Mun gode!!!

 

Back to top button