Jerin Sunayen Mata A Musulunci

SUNAYEN MATA A ADDININ MUSULUNCI?

Zama iyaye yana daya daga cikin albarkar da Ubangiji ya yi wa bayin sa saboda irin farin ciki da abin da aka haifa ke kawo wa iyayen da ma dangi gaba daya. Wata kila kana dab da samun karuwa amma kuma kana/kina tunanin wacce irin suna zaki/zaka saka wa ƴar da za’a samu, idan har ƴa mace ce aka haifa.

https://www.arewavoice.com/2024/01/28/jerin-sunayen-mata-a-musulunci/
Hoton uwa da yar ta

Zabar suna mai dadi, kuma na gari ga yar da aka haifa yana da ɗan birkitar wa, musamman ganin yadda sunaye irin na zamani suka yi yawa a musulunci yanzu, ya kai ga wasu na saka wa ya’yansu sunayen da basu da asali a musulunci. Idan sunaye kuke so, na mata, kuma masu asali a musulunci, kwantar da hankali kin/ka zo inda ya dace, saboda sunayen da zamu bayyana a nan sunaye ne da suke daga cikin Alkur’ani mai girma, da cikin hadisai da suke ingantattu.

 

JERIN SUNAYEN MATA A MUSULUNCI:

 

A

  • Abir
  • A’isha
  • Afifa
  • Amina/ Ameena
  • Aiza
  • Aleena
  • Alishba
  • Asimah
  • Aliya
  • Amara
  • Amna
  • Anila
  • Anum
  • Aqsa
  • Areesha
  • Asma
  • Aabidah
  • Aabirah
  • Aafia
  • Aya
  • Aliyah
  • Aakifah
  • Aamina
  • Amal
  • Amtullah
  • Anisah
  • Azima / Azimah

B

  • Bushra
  • Bayan
  • Bashira
  • Bisma / Bushra
  • Banan
  • Badrun Nisa’
  • Bashira
  • Barakah
  • Barika
  • Budaira
  • Batool
  • Buqayrah
  • Bilquis / Bilqis

D

  • Dania
  • Daima
  • Daneen
  • Daisha
  • Duaa
  • Dariya
  • Dimah
  • Dunya

E

  • Eshaal
  • Eiliyah
  • Elham

F

  • Fadilah
  • Faiza
  • Farah
  • Fareeha
  • Farheen
  • Fareedah/ Farida
  • Fatima
  • Fauzia
  • Fiza
  • Fasiha
  • Fazluna
  • Fida

H

  • Haniya
  • Hareem
  • Huda
  • Hameedah
  • Hamrah
  • Hafsah/Hafsat
  • Hiba
  • Habiba
  • Hafizah / Hafeezah
  • Halimah
  • Hameedah
  • Hamrah

I

  • Inaya
  • Iqra
  • Iman
  • Insha

J

  • Jahida
  • Judy
  • Jawaria
  • Jannah
  • Jumana

K

  • Khadija
  • Kainat
  • Karimah
  • Kinza
  • Kiran
  • Khairah

L

  • Laiba
  • Laila
  • Lakiya / Lakia
  • Latifa

M

  • Maha
  • Marziya
  • Maheen
  • Marwa
  • Ma’asumah
  • Mahnoor
  • Mahreen
  • Maira
  • Mariam / Maryam
  • Mehwish
  • Madiha
  • Malihah
  • Mahriha / Mariyah
  • Meher
  • Madina/ Medina
  • Mazneen

 

Dalilin musuluntar Mercy Aigbe, Jarumar Nollywood  Na kudancin Najeriya

N

  • Naila
  • Nazia
  • Najibah
  • Nuha
  • Najwa
  • Nasimah
  • Neha
  • Nida
  • Nabillah
  • Nadira
  • Nahida
  • Nimaah
  • Nazira
  • Na’imah
  • Nusrat

R

  • Ramzia
  • Rabia
  • Rida
  • Rafeeqah
  • Rimsha
  • Radhiyyah
  • Rashida
  • Rukhsana
  • Ruqayyah / Rukayya

S

  • Saba
  • Sadaf
  • Sadia
  • Safa
  • Saaedah / Sa’ida
  • Samreen
  • Shams
  • Sania
  • Sehrish
  • Sana
  • Shamaila
  • Shazia
  • Sidra
  • Sobia
  • Sonia
  • Sajidah
  • Sumaira
  • Sabreen
  • Sabina
  • Sabrina
  • Salwa
  • Safiya
  • Sahara/ Zahra
  • Salwa
  • Salma
  • Samira/Samirah
  • Shabnan
  • Shaheema
  • Shaila
  • Shahida
  • Shameena
  • Shakira
  • Sharika
  • Sheeba
  • Soha
  • Shokoufah / Shokufah
  • Sumayah
  • Surayyah/ Surayya
  • Suri

T

  • Taabah
  • Tanweer / Tanveer
  • Tahira
  • Tasnim
  • Tahirah
  • Talitha
  • Taseefah
  • Thaleel
  • Taslima

U

  • Ubah
  • Uzma
  • Urwa

W

  • Wasifah
  • Wajeeha / Wajiha
  • Wahida

Y

  • Yaminah
  • Yamama
  • Yusrah / Yusra
  • Yumma

Z

  • Zainab / Zaina
  • Zoya
  • Zahira
  • Zakiya
  • Zaira
  • Zeeva
  • Zahra
  • Zara
  • Zuleika

 

 

Fitattun jaruman Hausa HipHop Mata

Jaruman kannywood Mata da suka fi dukiya a 2024

 

 

 

 

 

 

Back to top button

Discover more from Arewa Voice

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading