Jerin Abincin Da Mace Mai Ciki Zata Guje Musu

Wane irin nau'in abinci ne ya kamata mace mai ciki ta guje musu?

 

Ko da yake wasu lokutan, ƙa’idodin abin da za a ci ko sha yayin da mace ta ke dauke da juna biyu na iya zama wani lokaci mai ruɗani saboda bambance bambancen halitta da kuma yanayin da mace mai cikin gudanar da al’amura idan tana da cikin, saboda wasu matan suna motsa jiki ko kuma aikin da ya shafi motsa jiki.

 

Wanda ta wannan hanyar idan mace tana yawan motsa jiki ko da tana amfani da wasu daga cikin abincin da likitoci suka hana bazai kawo mata wani babbar matsalar da mata masu ciki da basu motsa jiki ba. Mun tattara muku jerin abincin da manyan ma’aikatan lafiya suka gargadi mata da su guje shi a lokacin daukar ciki.

 

Jerin Abincin Da Mace Mai Ciki Zata Guje Musu

Jerin sunayen abincin da mace mai dauke da juna biyu zata guje su sun haɗa da:

Giya Barasa
Naman alade 
Cuku mai laushi 
Danyen naman da ba a dafa shi ba
Ice cream
Kifi ko abincin teku da ba a wanke shi ba 
Danyen qwai 
Abarba 
Cukuwar da ba a shafa ba
Gwanda 
Maganin kafeyin (caffeine)
Maraki
Dan tunkiya (lamb)
lobster
Kaguwa
kayan lambu ba 
Maraki (veal)
Tsiran Akade (sausages)
Jatan lande (Shrimp)
Kaguwa (crab)
ya'yan itatuwa

 

Karanta: alamomin Shigar ciki a Satin Farko 

 

Jerin abinci don iyakancewa sun haɗa da:

Naman hanta ko wane iri

kifi wanda ke ɗauke da maganin kafeyin (caffeine).

 

Karanta: dalilin dakatar da taliyar Indomie 

Kamar yadda muka bayyana a sama idan mace mai dauke da juna biyu tana yawan motsa jiki, ko tana amfani da wasu daga cikin abincin da likitoci suka hana, amma banda kamar su giya, naman alade da sauran mugayen nau’in abinci, kuma ma domin kiyaye abin da ke cikin ki kawai akiyaye dukkanin abincin da likitoci suka hana. Idan akwai nau’in abincin da muka manta rubuta shi a nan a taimaka mana dahi a comment.

Leave a Reply

Back to top button

Discover more from Arewa Voice

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading