Site icon Arewa Voice

Scholarship: Karatu Kyauta A Kasar Saudiyya

Scholarship: Karatu Kyauta A Kasar Saudiyya

Scholarship: Karatu Kyauta A Kasar Saudiyya

Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Sarki Abdullah (KAUST), Jami’ar bincike ne a bangaren digiri na biyu wanda aka sadaukar don nemo mafita ga wasu matsalolin fannin abinci da lafiya da Saudi Arabiya take fama da shi, da kuma matsalar kimiyya da fasaha da ke barazana ga duniya.

 

Jami’ar Saudi Arabiya wato (KAUST) tayi mafi kyawun tunani, Fiye da ƙasashe 120, daga yankunan duniya daban-daban, za su shigo kasar domin karatu kyauta, da ma aiki. Jami’ar KAUST kuma, ta kasance mai son haɓakawa tare kididdiga na ci gaban tattalin arziki da wadatar jama’a, masu son fara kasuwanci.

 

Kuma bayan scholarship, karatu kyauta da kasar Saudiyya zata dauki nauyi, Jami’ar Sarki Abdullah, wato Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Sarki Abdullah (KAUST), Zata kara ba wa daliban ta aiki da zarar sun kammala karatun. Ayyuka a ɓangarorin da suka fi damun duniya a yau, kama daga matsalar muhalli zuwa ƙalubalen ruwa da abinci da suke damun duniya.

 

Bayanai Akan Jami’ar Sarki Abdullah Ta Saudiya:

 

Mai masaukin baki: Saudi Arabia


 

 

Abubuwan Da Jami’ar Sarki Abdullah Saudiya Ke Bukata kafin Ka Samun damar Shiga:

Abubuwan da suke bukata ne Jami’ar King Abdullah, Wanda za a yi la’akari da su domin samun damar Karatu a Jami’ar (requirements) sun hada da:

A Bachelor’s degree in science or engineering or related topic from a higher education institution recognized by the (KAUST) university.


PhD: Admission to the Doctor of Philosophy Ph.D. program requires the satisfactory completion of an undergraduate or master’s degree in a science, or relevant related area, such as Engineering, Mathematics or Physical, Chemical and Biological Sciences.

 

Takardun Da Ake Bukata Domin Damar Shiga:

Wadanda suka cancanta ana bukatar su gabatar da waɗannan takaddun kamar yadda yake a kasa:

 

Bayan cika ka’idodi kamar yadda yake a sama zaka yi applying ne ta hanyar dann

A Wannan Link Ɗin Na Kasa 👇👇

APPLY HERE

 

 

Gwamnoni masu kananan shekaru a Nigeria 2024

 

Tarihin Aisha Binani

Exit mobile version