Site icon Arewa Voice

Jihohi Da Suka Fi Ko Wane Jiha Yawan Kabilu A Nigeria

Nigeria Kasa ce Dake da kabilu sama 371, da yarurruka sama da 520. Wannan shine ya bawa Nigeria daman zama kasa ta farko a Africa da tafi kowace kada yawan Kabilu.

Ga jihohi da suka fi ko wane Jiha yawan Kabilu a Nigeria, sai dai baza mu saka Lagos da Abuja ba sabida wasu dalilai.

 

 

Kaduna jiha ce da Allah ya albarkaceta da yawan kabilu a Nigeria dama Africa gabaki daya. Asalin ma’anar kalmar Kaduna ana kiranta haka ne saboda kogin Kaduna. Etymologically Kaduna ya samo asali ne daga kalmar ‘Kada’ wanda ke nufin kada. Akwai kadawa da yawa a kogin Kaduna a lokacin.

Ga jerin yarukan dake jihar Kaduna muka:

Hausa, Fulani, Adara, Akurmi, Anghan, Amo, Aruruma, Atachaat, Atyab, Ayu, Bajju, Bakulu, Bhazar, Bur, Binawa, Dingi, Fantswam, Fulfulde, Gbagyi, Gure, Gwandara, Gwong, Adamawa/gombe da Bauchi Ham , Jangi, Kaibi, Kahugu, Kanufi, Kanuri, Kigono, Kinugu, Kitimi, Kiwafa, Kiwollo, koro, kuvoi, Kuturmi, Mada, Margi, Borno, Nandu, Nduyah, Numana, Nindem, Ningeshe, Ninkyop, Ninzo, Nyenkpa, Oegworok , Pikal, Pitti, ibang, Rishuwa, Rumada, Ruruma, Rumayya, Shemawa, Sholio, Siyawa, Takad, Tarri, Tsam da Tuku.

Asalin jihohin yan kabilar Igbo

 

Jihar Adamawa wadda a da ake kiranta Gongola state, tana daya daga cikin jihohin da suke da kabilu da yarurruka daban daban a Nigeria.

     Ga jerin yarukan da ake samu a jihar Adamawa:

Gude, Babur, Bachama, Fali, Janyi, Fulani, Margi, Higi, Michika, Billed, Botlere, Bura, Bwazza, Bwatiye, Dama, Ga’nda, Gira, Gizga, Hudu, Gwamna, Holma, Hona, Ichen, Jibu, Jirai, Kanuri, Kambu, Kanakuru, Kurdul, Lakka, lala, longuda, mambilla, Mbol, Mbula, Muchala, Matakam, Mundang, Ngweshe, Pire, Shuwa, Sukur, Teme, Tigon, Tur, Vemgo, Verre, Wula, Wurbo, Yungur.

Asalin jihohin yan kabilar yarabawa

 

Jihar Taraba dake yankin arewa maso gabashin Nigeria, basu da wani yawan mutane sosai amma kuma Allah ya albarkaceta da yawan kabilu daban daban.

   Ga jerin yarukan da ake samu a jihar taraba:

Jenjo, Jibana, Kuteb Chamba, Yandang, Mumuyes, Mambila, Wurkums, Fulani, Jukun, Ichen, Tiv, Kaka, Pena, Kambu, Wawa, Vute, Hausa da Ndola. Bukulung, Ballin, Babua, Chokobo, Chukkol, Diba, gengle, Gonia, Idoma, Jero, kadara.

 

 

 

Ita ma jihar Niger mai makwabtaka babbar birni Abuja babbar birnin kasa na da kabilu daban daban,

 

 Ga jerin kabilun da ake iya samu a jihar Niger:

Hausa, Fulani, Yumu, Baruba, baushi, book, buduma Borno, Dakar kari, gurmana, gwari, kamaku, kambari, koro, kuram, laaru, nupe, pongo, Reshe, rubu, Ucinda, Ura. Zabara, Ura, Gwandara, Baruba.

 

 

 

Exit mobile version