Site icon Arewa Voice

Takaitaccen Tarihin Sadiq Saleh| Sadiq Saleh Biography

Sadiq Saleh Biography

 

Wane ne Sadiq Saleh?

Sadiq saleh, shahararren mawakin hausa ne, wanda da tauraron sa take kan haskawa tun karshen shekarar 2022, an haife shi ne a babban birnin jihar Borno wato, Maiduguri, dake arewa maso gabashin Nijeriya. Kuma wakar mai suna “abin ya motsa” ta zama sanadiyyar daukakar sa a fadin Nigeria dama duniya gaba daya.

 

Bayanan Sadiq Saleh:

Asalin suna: sadiq Saleh

Sunan baba: Saleh

Sunan mama: under research

Kasa: Nigeria

Addini: Islam

Sana’a: mawaki, makidi

Jiha: Borno

Wurin haihuwa: maiduguri

Lambar waya: under research

Kabila: under research

Email address: under research

 

Tarihin Fara wakar Sadiq Saleh

Shahararren jarumin mawakin, duk da bai jima da fara waka ba, Sadiq Saleh ya samu karɓuwa daga wurin jama’a cikin kankanin lokaci. A hirar da jarumin mawakin ya yi da gidan rediyon BBC Hausa a watannin da suka gabata Sadiq Saleh ya bayyana wakar da ta zama sanadiyyar daukakar sa.

 

Shekarun Sadiq Saleh

Zuwa yanzu dai ba’a iya samun cikakken bayani akan shekarun shahararren jarumin mawaki Sadiq Saleh ba, amma nan ba da jimawa ba za’a sami cikekken bayani akan shekarun sa da ma bayanai akan iyayen sa.

 

Jerin Wakokin Sadiq Saleh:

 

 

Tambayoyi da jama’a ke yawan yi

Ɗan wane jiha ne Sadiq Saleh?

Nawa ne shekarun Sadiq Saleh?

 

 

Tarihin Rarara

Tarihin Aisha Binani

aruman Kannywood da suka fi kuɗi a shekarar 2023

Jaruman Kannywood da ba yan asalin ƙasar Nigeria ba

Best Hausa hip-hop mata

Sadiq Saleh Biography

Exit mobile version